Josh 7:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Joshuwa ya ce, “Don me ka wahalshe mu? Kai ma, Ubangiji zai wahalshe ka yau!” Dukan Isra'ilawa suka jajjefe su da duwatsu, suka ƙone su da wuta.

Josh 7

Josh 7:17-26