Josh 7:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Joshuwa ya aika da manzanni, suka sheƙa a guje zuwa alfarwar, suka tarar da abubuwan a binne cikin alfarwarsa da azurfa a ƙarƙashi.

Josh 7

Josh 7:19-25