Josh 6:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Masu makamai kuwa suka wuce gaban firistocin da suke busa ƙahonin, 'yan tsaron baya suna biye da akwati, ana ta busa ƙahoni.

Josh 6

Josh 6:4-14