Josh 6:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai firistoci bakwai su riƙe ƙahonin raguna a gaban akwatin alkawari. Amma a rana ta bakwai za ku zaga birnin sau bakwai, firistoci su yi ta busar ƙahoni.

Josh 6

Josh 6:1-7