Josh 6:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A lokacin nan Joshuwa ya yi musu magana da rantsuwa ya ce,“La'ananne ne mutum a gaban UbangijiWanda ya tashi don ya sāke gina birnin nan Yariko.A bakin ɗan farinsa zai kafa tushensa,A bakin autansa kuma zai gina ƙofofinsa.”

Josh 6

Josh 6:20-27