Josh 6:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka ƙone birnin da wuta da dukan abin da yake a cikinsa, sai dai azurfa, da zinariya, da kwanonin tagulla, da na baƙin ƙarfe ne, suka ajiye a cikin taskar masujadar Ubangiji.

Josh 6

Josh 6:22-27