Josh 6:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma dukan azurfa, da zinariya, da kwanonin tagulla, da na baƙin ƙarfe keɓaɓɓu ne ga Ubangiji. Za a shigar da su cikin taskar masujadar Ubangiji.”

Josh 6

Josh 6:11-24