Josh 6:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A zagawa ta bakwai, sa'ad da firistoci suka busa ƙahoni, sai Joshuwa ya ce wa jama'a, “Ku yi ihu, gama Ubangiji ya ba ku birnin.

Josh 6

Josh 6:12-20