Josh 5:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'yansu ne kuwa waɗanda Ubangiji ya tā da su a maimakonsu, su ne Joshuwa ya yi wa kaciya, gama ba su da kaciya, domin a hanya ba a yi musu ba.

Josh 5

Josh 5:1-12