Josh 5:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kashegari bayan da suka ci amfanin ƙasar kuwa, mannar ta yanke, mutanen Isra'ila kuma ba su ƙara samunta ba. A wannan shekara suka fara cin amfanin ƙasar Kan'ana.

Josh 5

Josh 5:2-15