Josh 4:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

domin dukan mutanen duniya su sani Ubangiji yana da iko, domin kuma ku kasance da tsoron Ubangiji Allahnku har abada.”

Josh 4

Josh 4:19-24