Josh 4:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Rana ta goma ga watan ɗaya jama'a suka haye Urdun, suka yi zango a Gilgal a gabashin iyakar Yariko.

Josh 4

Josh 4:15-21