Josh 4:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ranan nan Ubangiji ya ɗaukaka Joshuwa a idon dukan Isra'ilawa, har suka ga kwarjininsa dukan kwanakin ransa kamar yadda suka ga na Musa.

Josh 4

Josh 4:11-18