Josh 4:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU) Da al'umma duka suka gama haye Urdun, sai Ubangiji ya ce wa Joshuwa, “Ɗauki mutum goma sha biyu daga cikin jama'a