Josh 3:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma ce wa firistocin, “Ku ɗauki akwatin alkawari ku wuce gaban jama'ar.” Sai suka ɗauki akwatin alkawari suka wuce gaban jama'a.

Josh 3

Josh 3:1-14-15