Josh 3:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Joshuwa kuwa ya tashi da sassafe, da shi da dukan jama'ar Isra'ila, suka kama hanya daga Shittim zuwa Urdun, inda suka sauka kafin su haye.

Josh 3

Josh 3:1-7