Josh 24:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuma Balak, ɗan Ziffor, Sarkin Mowab, ya tashi ya yi yaƙi da Isra'ila, har ya gayyaci Bal'amu, ɗan Beyor, ya zo ya la'anta ku.

Josh 24

Josh 24:1-17