Josh 24:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ele'azara, ɗan Haruna kuma ya rasu, aka binne shi a Gebeya a garin ɗansa, Finehas, wanda aka ba shi a ƙasar tuddai ta Ifraimu.

Josh 24

Josh 24:31-33