Josh 24:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Joshuwa kuma ya ce wa mutanen, “Ku ne shaidun kanku da kanku, kun zaɓi Ubangiji don ku bauta masa.”Sai suka ce, “I, mu ne shaidu.”

Josh 24

Josh 24:19-29