Josh 24:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“To fa, ku yi tsoron Ubangiji, ku bauta masa da sahihanci da aminci, ku yi watsi da gumakan da kakanninku suka bauta wa a hayin Kogin Yufiretis, da cikin Masar.

Josh 24

Josh 24:10-16