Josh 24:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Joshuwa kuma ya tara dukan kabilan Isra'ila a Shekem, ya kuma kira dattawa, da shugabanni, da alƙalai, da jarumawan Isra'ila. Suka hallara a gaban Allah.

Josh 24

Josh 24:1-4