Josh 23:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

kun dai ga abin da Ubangiji Allahnku ya yi da waɗannan al'ummai duka saboda ku, gama Ubangiji Allahnku shi ne wanda ya yi yaƙi dominku.

Josh 23

Josh 23:1-12