Josh 23:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An daɗe bayan da Ubangiji ya hutar da Isra'ilawa daga abokan gābansu waɗanda suke kewaye da su. Joshuwa kuwa ya tsufa, shekarunsa sun yi yawa.

Josh 23

Josh 23:1-5