Josh 22:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen Isra'ila suka ji daɗin rahoton da aka ba su, suka yabi Allah, ba su sāke yin maganar zuwa yaƙi don su hallaka ƙasar da Ra'ubainawa da Gadawa suke zaune ba.

Josh 22

Josh 22:28-34