Josh 22:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Finehas, firist, da shugabannin jama'a, wato shugabannin iyalan Isra'ila, suka ji maganar da Ra'ubainawa, da Gadawa, da rabin Manassawa suka faɗa, suka ji daɗi a rai.

Josh 22

Josh 22:22-31