Josh 22:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lokacin da Akan, ɗan Zera, ya yi rashin aminci cikin abubuwan da aka haramta, ai, dukan Isra'ilawa aka hukunta. Ba shi kaɗai ya hallaka don zunubinsa ba.”

Josh 22

Josh 22:19-24