Josh 22:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zunubin da aka yi a Feyor, ashe, bai ishe mu ba, har annoba ta wahalar da taron jama'ar Ubangiji? Ga shi, har yanzu ma ba mu gama tsarkakewa daga wannan zunubi ba.

Josh 22

Josh 22:12-22