Josh 21:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan birane da wuraren kiwo nasu su ne jama'ar Isra'ila suka ba Lawiyawa ta hanyar jefa kuri'a kamar yadda Ubangiji ya umarta ta bakin Musa.

Josh 21

Josh 21:3-17