Josh 21:44 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuma ya ba da hutawa ko'ina kamar yadda ya rantse wa kakanninsu. Babu wani daga cikin abokan gābansu da ya iya ta da kai da su, gama Ubangiji ya ba da abokan gābansu duka a hannunsu.

Josh 21

Josh 21:30-31-45