Josh 21:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga cikin rabin kabilar Manassa, aka ba su birane biyu, su ne Ta'anak tare da wuraren kiwo nata, da Bileyam tare da wuraren kiwo nata.

Josh 21

Josh 21:17-38-39