Josh 21:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da Ayin tare da wuraren kiwo nata, da Yutta tare da wuraren kiwo nata, da Bet-shemesh tare da wuraren kiwo nata. Birane tara ke nan daga cikin kabilun nan biyu.

Josh 21

Josh 21:8-19