Josh 21:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Biranen da aka ba zuriyar Haruna firist ke nan, Hebron tare da wuraren kiwo nata, ita kuwa birnin mafaka ce saboda wanda ya yi kisankai, da Libna tare da wuraren kiwo nata,

Josh 21

Josh 21:9-18