Josh 20:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan mai bin hakkin jinin ya bi shi, ba za su ba shi wanda ya yi kisankan ba, domin bai kashe maƙwabcinsa da gangan ba, ba kuma ƙiyayya a tsakaninsu dā ma.

Josh 20

Josh 20:1-9