Josh 20:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin idan wani mutum ya yi kisankai ba da niyya ba, ba kuma da saninsa ba, sai ya tsere zuwa can. Biranen za su zama muku mafaka daga mai bin hakkin jini.

Josh 20

Josh 20:1-6