Josh 2:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ta ce musu, “Na sani Ubangiji ya ba ku ƙasar, tsoronku kuma ya kama mu har zukatan mazaunan ƙasar duka sun narke saboda ku.

Josh 2

Josh 2:1-18