Josh 2:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen kuwa suka tafi don su bi bayansu a hanyar Urdun har zuwa mashigai. Da fitar masu bin sawun, sai aka rufe ƙofar garin.

Josh 2

Josh 2:1-17