Josh 2:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ta ce musu, “Tafi cikin tsaunuka domin kada masu bin sawun su same ku, ku ɓuya a wurin kwana uku, har masu bin sawun su komo, sa'an nan ku kama hanyarku.”

Josh 2

Josh 2:11-17