Josh 2:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen kuwa suka ce mata, “Ranmu a bakin naki, idan ba ki tone al'amarinmu ba, za mu yi miki alheri da aminci sa'ad da Ubangiji ya ba mu ƙasar.”

Josh 2

Josh 2:8-19