Josh 2:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu fa, ku rantse mini da Ubangiji, kamar yadda na yi muku alheri, haka ku kuma za ku yi wa gidan mahaifina, ku ba ni tabbatacciyar alama.

Josh 2

Josh 2:8-13