Josh 19:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da kuma dukan ƙauyukan da suke kewaye da waɗannan garuruwa tun daga Ba'alat-biyer, wato Ramot ta Negeb. Wannan shi ne rabon gādon iyalan kabilar Saminu.

Josh 19

Josh 19:1-17