Josh 19:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Iyakar kuma ta bi ta Tabor, da Shahazuma, da Bet-shemesh. Sa'an nan ta gangara a Kogin Urdun. Akwai garuruwa goma sha shida da ƙauyukansu.

Josh 19

Josh 19:16-31