Josh 19:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan garuruwa, da Kattat, da Nahalal, da Shimron, da Idala, da Baitalami, suna cikin garuruwa goma sha biyu da ƙauyukansu da suke cikin yankin ƙasar kabilar Zabaluna.

Josh 19

Josh 19:10-25