Josh 19:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga can ta miƙa wajen gabas zuwa Gat-hefer da Et-kazin, har zuwa Rimmon inda ta nausa zuwa Neya.

Josh 19

Josh 19:6-16