Josh 19:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kuri'a ta uku ta faɗa a kan kabilar Zabaluna bisa ga iyalanta. Yankin ƙasar gādonsu ya kai har Sarid.

Josh 19

Josh 19:9-16