Josh 17:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kabilan Yusufu suka ce wa Joshuwa, “Me ya sa ka ba mu rabon gādo guda ɗaya? Ga shi kuwa, muna da jama'a mai yawa, gama Ubangiji ya sa mana albarka.”

Josh 17

Josh 17:11-18