Josh 16:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga Taffuwa, sai iyakar ta yi yamma zuwa rafin Kana, sa'an nan ta gangara a teku. Wannan shi ne gādon Ifraimawa bisa ga iyalansu,

Josh 16

Josh 16:4-9