Josh 16:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Karkarar jama'ar Ifraimu, bisa ga iyalansu, ita ce iyakar gādonsu a wajen gabas, wato ita ce Atarot-addar har zuwa Bet-horon wadda take kan tudu.

Josh 16

Josh 16:1-10