Josh 16:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya gangara yamma zuwa karkarar Yafletiyawa har zuwa karkarar Bet-horon wadda take cikin kwari. Ya zarce kuma zuwa Gezer, sa'an nan ya gangara a teku.

Josh 16

Josh 16:1-6