Josh 15:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta kuma milla daga kan dutsen zuwa maɓuɓɓugar ruwan Neftowa, daga can zuwa biranen Dutsen Efron. Daga can kuma ta karkata zuwa Ba'ala, wato Kiriyat-yeyarim.

Josh 15

Josh 15:1-19