Josh 14:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa kuwa ya rantse a wannan rana ya ce, ‘Hakika duk inda ƙafafunka suka taka a ƙasan nan zai zama gādonka, kai da 'ya'yanka har abada, domin ka bi Ubangiji Allahnka sosai!’

Josh 14

Josh 14:1-12